WHATSAPP GROUPS
Wannan class zai mayar da hankali wajen koyar da ɗalibai yadda ake karanta Turanci daidai, tare da gina ingantaccen tushe na reading, pronunciation da spelling.