KARATU KYAUTA-NA KWANA 7
VOCABULARY/ PASSAGE
1. Achievement – Nasara / Abu da aka cimma
2. Confidence – Dogaro da kai / Ƙwarin gwiwa
3. Decision – Shawara / Hukunci
4. Motivation – Ƙarfafa gwiwa
5. Ambition – Buri / Fata mai zurfi
6. Responsibility – Nauyi / Alhaki
7. Determination – Ƙuduri / Tsayawa tsayin daka
8. Discipline – Tarbiyya / Da’a
9. Opportunity – Dama / Zarafi
10. Obedience – Biyayya