FREE MEMBERSHIP CLASS
FREE LESSON
📘 ENGLISH LESSON: NOUNS
Topic: Introduction to Nouns
Level:Beginner – Intermediate
Language: English + Hausa
🟦 What is a Noun? (Menene Noun?)
A noun is a word that names a person, place, thing, or idea.
Noun kalma ce da ke nuni da suna na mutum, wuri, abu ko ra’ayi.
🧍♂️ Types of Nouns (Ire-iren Noun)
1. Proper Noun (Sunan Musamman):
Names of specific people or places.
Misalai: Musa, Abuja, Nigeria
Example: Musa lives in Abuja.
Hausa: Musa yana zaune a Abuja.
2. Common Noun (Suna gamagari):
General names of people, places, or things.
Misalai: boy, city, car
Example: The boy has a car.
Hausa: Yaron yana da mota.
3.Abstract Noun (Sunan da ba a gani):
Names of ideas, feelings, or qualities.
Misalai: love, strength, freedom
Example: Love is important.
Hausa:Soyayya tana da muhimmanci.
4. Collective Noun (Sunan Tarayya):
Names of a group of people or things.
Misalai: team, family, class
Example:The team won the match.
Hausa: Ƙungiyar ta ci wasa.
✅ Summary (Takaitawa)
- Noun na nuni da suna na mutum, wuri, abu, ko ra’ayi.
- Akwai nau’o’in noun: proper, common, abstract, da collective.
- Fahimtar noun zai taimaka wajen inganta karatun Turanci.
Idan kun kara gayyato mutanen zaku iya samun karin VIDEO LESSON daga admins din mu.