GRADE THREE
WELCOME NEW STUDENTS
______________
RANAKUN KARATU:
MONDAY - WEDNESDAY - FRIDAY.
WAJIBI NE DUK KARATU DA AKA DUBA A RUBUTA A KARANTA A SA A CLASS GROUP DAN A DUBA.
BAYAN KAMMALA DARASIN WANNAN CLASS ZA A BIYA KUDIN MAKARANTA 1K DAN MATSAWA AJI NA GABA.
DOKAR CLASS
•BABU DALIBI DA ZAI WUCE WATA A WANNAN CLASS.
•DUK WANDA BAIBI DOKOKIN KARATU BA KAMAR YADDA AKA BAYYANA A SAMA ZAI FUSKANCI HUKUNCI.
KOWA YANA DA DAMAR YIN TAMBAYA GAME DA KARATUN DA BAI GANE BA KO YAKE NEMAN KARIN BAYANI.
KU TABA WHATSAPP DAN TURO DA TAMBAYOYINKU
DOKA! DOKA!! DOKA!!!
- Muna raba link na classes din mu duk ranar Monday (Litinin) dalibi zai iya shigowa class Monday -Friday dan yin karatu ko yin bita. idan dalibi bai turo karatu ko daya ba tare da yin attendance ba a sati , ba tare da bada wani uziri ba, zai rasa link din sa harsai ya biya tara ₦500 ko ya rubuta apology letter in English.
Mun damu sosai da karatun ku, kubi tsarin karatu dan samun nasara
Best regards
Mas Coaching Academy