ONLINE ENGLISH CLASSES 

ONLINE ENGLISH CLASSES 

THANKS FOR YOUR VISIT

GRADE FOURTH 

TIME OF THE LESSON 8:00-9:00PM

TIME OF THE LESSON 8:00-9:00PM

WELCOME NEW STUDENTS 

______________

RANAKUN KARATU:

MONDAY - WEDNESDAY - FRIDAY 

WAJIBI NE DUK KARATU DA AKA DUBA A RUBUTA A KARANTA A SA A GROUP DAN A DUBA

BAYAN KAMMALA DARASIN WANNAN CLASS ZA A BIYA KUDIN MAKARANTA 1K DAN MATSAWA AJI NA GABA.

ONLINE

ONLINE

DOKAR CLASS 

•BABU DALIBI DA ZAI WUCE WATA A WANNAN CLASS.

•DUK WANDA BAIBI DOKOKIN KARATU BA KAMAR YADDA AKA BAYYANA A SAMA ZAI FUSKANCI HUKUNCI.

 KOWA YANA DA DAMAR YIN TAMBAYA GAME DA KARATUN DA BAI GANE BA KO YAKE NEMAN KARIN BAYANI.

KU TABA WHATSAPP DAN TURO DA TAMBAYOYINKU

DOKA!     DOKA!!       DOKA!!!

  • Muna raba link na classes din mu duk ranar Monday (Litinin) dalibi zai iya shigowa class Monday -Friday dan yin karatu ko yin bita.       idan dalibi bai turo karatu ko daya ba tare da yin attendance ba a sati , ba tare da bada wani uziri ba, zai rasa link din sa harsai ya biya tara ₦500  ko ya rubuta apology letter in English.  

Mun damu sosai da karatun ku, kubi tsarin karatu dan samun nasara 

Best regards 

Mas Coaching Academy

MAS COACHING ACADEMY
X