ONLINE ENGLISH CLASSES 

ONLINE ENGLISH CLASSES 

THANKS FOR YOUR VISIT

GRADE SIX CLASS 

TIME FOR THE LESSON 8:00-9:00

TIME FOR THE LESSON 8:00-9:00

WELCOME NEW STUDENT 

_________________

RANAKUN KARATU:

MONDAY - WEDNESDAY - FRIDAY

WAJIBI NE DUK KARATU DA AKA YI A DUBA A RUBUTA A KARANTA A SA A GROUP DA AKA BADA DAN A DUBA.

BAYAN KAMMALA WATA A WANNAN CLASS ZA A BIYA KUDIN MAKARANTA 1K DAN MATSAWA AJI NA GABA

DOKAR CLASS

•BABU DALIBI DA ZAI WUCE WATA A WANNAN CLASS.

•DUK WANDA BAIBI DOKOKIN KARATU BA KAMAR YADDA AKA BAYYANA A SAMA ZAI FUSKANCI HUKUNCI.

• ZAKU SAMU KARATU HAR GOMA SHA BIYU 12 A WANNAN CLASS KAFIN MATSAWA ZUWA WANI CLASS.

•KOWA YANA DA DAMAR YIN TAMBAYA.

MAS COACHING ACADEMY
X