MAS COACHING ACADEMY
_________👆🏻A TAƁA NAN👆🏻___________
IMFANIN YIN REGISTER 👆🏻
Idan kun yi register za ku shiga special class ((Aji na musamman)), za ku yi karatu Monday -Friday, sau biyar (5) a sati, za ku yi online Examination Kuma za a baku Certificate 📜 ((shidar kammalawa)).
Classes da zaku iya yin register
•English
•Arabic
•Hausa
•Science
A kwai kwararrun malamai da suka iya koyarwa online
